Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaba Donald Trump Ya Yi Murnar Nasarar Nationals

Ga dukkan alamu shugaban Amurka Donald Trump bai damu da ihu da masu kallon wasa na biyar na gasar baseball ta shekarar 2019 a daren Lahadi, yayin da ya isa filin wasan na kasa a nan Washington DC.

Shugaba Donald Trump. Photo: AP

XS
SM
MD
LG