Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shirin A Bari Ya Huce Na Asabar 7 Afrilu 2018


Usman Kabara
Usman Kabara

Saurari shirinmu na "A Bari Ya Huce..." na ranar Asabar, 7 Afrilu 2018, domin jin labaran ban dariya na wannan mako, da kuma irin kade-kade da gaishe-gaishen da suka samu shiga cikin shirin.

Usman Ahmad Kabara da Daula Saleem suka gabatar da shirin na wannan mako. A yi sauraro lafiya....

please wait

No media source currently available

0:00 0:23:55 0:00

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG