Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shin Mai Kewa Tafkin Chadi Barazana ?


 Tafkin Chad
Tafkin Chad

Tafkin Chadi, dake da murabba’in kadada dubu dari biyar a shekaru hamsin baya, yanzu ya ragun da kimanin kashi, tamanin cikin dari.

Sakataren, hukumar dake kula da tafkin Injiniya, Sanusi Imam Abdullahi, ne ya bayana a hiran da suka yi da babban editan muryar Amurka, Aliyu Mustapha, a birnin Washington.

Injiniya, Imam Abdullahi, yace gwamnatin Amurka da hukumomin dake kula da tsaron nahiyar Afirka, ne suka gudaner ta taron da ya halarta domin tsaro da ruwa a Afirka, wanda aka gudanar a Washington.

Ya kara da cewar rashin tsaro a yankin tafkin Chadi, ya hana mutane wal-wala kamar yanda aka saba, kimanin kasashe takwas ne da Amurka, suka halarci taron akan ruwa da tsaro.

please wait

No media source currently available

0:00 0:05:05 0:00
Direct link

XS
SM
MD
LG