Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shawarar Likitoci Ga Masu Ciwon Sukari a Lokacin Azumi


Daukar jini da dubawa ta mai jiwon sukar

Hirar mu da Dr. Ibrahim Danjuma Gezawa likitan ciwon sukar, a kan matsalolin ciwon a watan Ramadana

A rahotanninmu da muke kawo maku na watan Ramadana, a yau dandalinVOA ya tattauna yadda masu ciwon sukari ke azumin watan Ramadana, matsalolinsu da ma yadda za su kare kai daga shiga hatsarin cutar.

Dr. Ibrahim Danjuma Gezawa likitan ciwon sukari, na asibitin koyarwa na malam Aminu Kano (AKTH) da ke Najeriya ya bayyana mana yadda cutar take da matakan kariya kan cutar mussamam ma a lokutan da aka sha ruwa wanda ya ce lokaci da sukarin jikin mutum kan yi kasa.

A hannun guda kuma mun sami zantawa da wani mai larurar ciwon wanda kuma ya bayyana mana yadda yake kare kai daga hawan ciwon da zarar ya sha ruwa.

Ya kara da cewa yana kiyayewa da dukkanin sharrudan da likita ya gindaya masa.

Saurari cikakkiyar hirar likitan da wakiliyar DandalinVOA

please wait

No media source currently available

0:00 0:10:33 0:00

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG