Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Pep Gaurdiola Ya Ce Lokaci Na Karatowa


Pep Guardiola
Pep Guardiola

Mai horar da 'yan wasan Manchester City, Pep Guardiola, ya bayana cewa aikinsa a matsayin mai horar da 'yan wasan kwallon kafa ya kusa kawowa karshe.

Pep Guardiola, mai shekaru araba'in, (45) a bara ya rattaba hannu a kwanteragin shekaru ukku, wa kungiyar kwallon kafa ta Manchester City.

Yace zai kasance mai horar da 'yan wasan Manchester City, na tsawon shekaru ukku, koma fiye da haka amma tabbas lokacin da zan bare aikin yana kusantowa in ji Pep Guardiola.

Ya kara da cewa zai kai shekaru sittin kafin ya bare harkar horar da 'yan wasa, A lokacin da yake Barcelona,Guardiola, ya lashe kyaututtuka ashir'in da biyu.

XS
SM
MD
LG