Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Nishadi Tare Da Auwal Lamari


Auwal Lamari
Auwal Lamari

A shirinmu na nishadi a yau muna tare da Auwal Abdullahi Sharada wanda aka fi sani da Auwal Lamari

Auwal Lamari dai ya ce ya fara sha’awar rera waka ne sakamakon yawan jin wakokin mussamam ma na kasar India daga bisa ni sai wani mai gidansa ya lura da hakan har ya bukace shi da ya rere masa waka a lokacin bikin auren sa, a cewarsa da hakan ya fara harkar waka

Ya na samun basirar waka ne da zarar wani abu ya faru da shi , yana kuma yin wakokin biki , suna ko ma na siyasa

A fannin tsegumi kuwa a masana’atar shirya fina-finai ta kannywood na farin cikin gayyatar alumma dauren auren “yar daya daa cikin ‘yayanta da Allah yayi wa rasuwa Umar Sabo wanda aka fi sani da Katakore a ranar 9 ga Junairun wannan shekara a gidansa da ke Unguwa Uku.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG