Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Nishadi Tare Da Aminu A .T. O


Nishadi Tare Da Aminu A .T. O
Nishadi Tare Da Aminu A .T. O

A shirin mu na yau, dandalin voa ya sami zantawa ne da wani matashi mai suna Amiu A T O, wanda ya shafe shekaru takwas yana harkar waka, koda shike ya ce yafi mayar da hankali ne a wakokin soyayya.

A hirar da wannan matashi mawaki yayi da wakiliyar dandalin voa, ya bayyana yadda ya jahankalinsa ya fara waka shine domin cika burin sa na aika sakwanni ga al'uma da masu sauraron wakar sa tunda a cewar sa ba wa'azi yake kamar malami ba amma ta wannan hanya ne kawai zai iya isar da sakon sa.

Ya kuma kara da cewa yakan kirki abinda zai yi waka akai da tattausar murya da lafazi domin jan ra'ayi da hankalin jama'a, kuma ba lallai sai abin ya taba faruwa da shiba, idan mai irin halin da ya rera wakar yaji , babu shakka abin zai taba zuciyar sa.

Matashin ya ce akwai wakar da idam mai sauraronsa ya ji, yasan cewa lallai wakar sa ce.

saurari cikakkiyar hirar.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG