Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Nationals Ta Washington Ta Zama Zakarar Kwallon Baseball A Duniya

Kungiyar kwallon baseball a turance ta Washington Nationals ta lallasa Houston Astros ta Texas a jiya Laraba a wasan karshe na gasar duniya da ya kai Washington ga zama zakarar duniya a fagen kwallon zari ka ruga a karon farko.

'Yan wasan Washington Nationals Photo: AP

XS
SM
MD
LG