Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Nasarar Argentina Lionel Messi Ko Boka


Lionel Messi
Lionel Messi

Kungiyar kwallon kafa na kasar Argentina, ta samun nasarar kai labara ta inda sunanan ta ya samu shiga cikin jerin sunayen kasashen da zasu fafata a kasar cin kofin kwallon kafa na duniya wanda za a buga a kasar Rasha,

Kungiyar dai ta samu nasarar ne baya da ta doke Ecuador, a gasar neman gurbi da aka buga inda Lionel Messi, ya ci kwallaye uku.

Amma rahotani na nuni da cewa Argentina ta aike da wani Boka mai suna Manuel, zuwa kasar Ecuador, gabanin wasan na Argentina, abun waiwaya ana shi ne Messi ne ko kuma Boka ne yasa Argentina ta samu nasarar samun gurbi a gasar cin kofin kwallon kafa na duniya dake tafe a kasar Rasha a shekar mai zuwa na 2018.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG