Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Muna Taya Ibrahim Alfa Ahmed Murna


Ma'aikata da abokan arziki sun taru domin taya Ibrahim murnar wanna karamci da ya samu daga hukumar gidan rediyon muryar Amurka VOA.

Daga hagu Garba Sulaiman, Abubakar Jinaidu, Maryam Dauda, Tian, Ibrahim Alfa, Grace Alheri, Amina Sulaiman Yusuf Harande da Ezra.

XS
SM
MD
LG