Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Muhimmanci Da Falalar Ciyarwa A Watan Ramadan


Hira da Mallam Muktari Muhammad a kan muhimmancin ciyarwa a watan Ramadana, musamman ciyar da marayu da miskinai.

A rahotannin da mu ke kawo muku na watan Ramadana, a yau dandalinVOA ya ji ta bakin al'umma dangane da yadda su ke gyara kayan marmari a wannan lokaci na Ramadan

Muktari Muhammad, malami a masallacin Babban Gida da ke kanon Najeriya, ya sake yin tsokaci kan muhimmancin ciyarwa a wannan lokaci, ta wajen kawo farin ciki da annushuwa a zukatan mutane

Mallam Muktari Muhammad na cewa duk wanda ya ciyar da wani mahaluki za a ba shi ladar wanda ya yi azuminsa ba tare da an rage masa nasa ladar ba.

Ga Baraka Bashir da cikakken rahoton:

please wait

No media source currently available

0:00 0:07:32 0:00

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG