Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mario Balotelli Na Shirin Buga Wasan Ranar Lahadi

 Mario Balotelli
Mario Balotelli

Dan wasan Liverpool Mario Balotelli na shirye daya buga wasa da abokan karawarsu Manchester United ranar Lahadi nan mai zuwa, bayan samun saukin sa daga ciwon da yaji.

Balotelli dai yadawo wasan horaswa na motsa jiki, bayan rasa wasanni har guda shida.

Mario Balotelli dan shekara ashirin da hudu rabonsa daya buga wasa tun wasan da suka buga na premier na takwas ga watan Nuwamba, inda Kungiyar Chelsea ta baiwa Liverpool kashi a gida.

Kuma ciwon da Mario Balotelli yaji ya sanya shi fita daga cikin tawagar kasar sa ta Italiya alokancin da suke wasan neman shiga gasar cin kofin turai da za’ayi a shekara ta 2016, wanda suka kara da kasar Croatia.

Rabon Balatolli da cin kwallo ga kungiyar sa ta Liverpool tun zuwansa daga AC Milan alokacin da suka sayoshi.

Wannan zabi dai ya rage ga manajan kungiyar Liverpool Brendan Rodgers, ko zai barshi ya buga wasan da zasuyi na ranar Lahdin nan mai zuwa.

Dan wasan Liverpool Mario Balotelli na shirye daya buga wasa da abokan karawarsu Manchester United ranar Lahadi nan mai zuwa, daga ciwon da yaji.

Balotelli dai yadawo wasan horaswa na motsa jiki, bayan rasa wasanni har guda shida.

Mario Balotelli dan shekara ashirin da hudu rabonsa daya buga wasa tun wasan da suka buga na premier na takwas ga watan Nuwamba, inda Kungiyar Chelsea ta baiwa Liverpool kashi a gida.

Kuma ciwon da Mario Balotelli yaji ya sanya shi fita daga cikin tawagar kasar sa ta Italiya alokancin da suke wasan neman shiga gasar cin kofin turai da za’ayi a shekara ta 2016, wanda suka kara da kasar Croatia.

Rabon Balatolli da cin kwallo ga kungiyar sa ta Liverpool tun zuwansa daga AC Milan alokacin da suka sayoshi.

Wannan zabi dai ya rage ga manajan kungiyar Liverpool Brendan Rodgers, ko zai barshi ya buga wasan da zasuyi na ranar Lahdin nan mai zuwa.

please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:00:55 0:00
Direct link

XS
SM
MD
LG