Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kulab Din Basalona Ya Sami Sabon Koci, Luis Enrique, Da Ya Kara Ma 'Yan Wasan Kuzari


Sabon kocin Basalona Luis Enrique
Sabon kocin Basalona Luis Enrique

Ga dukkan alamu kulub din Barcelona na iya fuskantar matsala a yinkurin nemar wucewa kwata fainal (Quarter-Final) a gasar zakarun Turai

Kulab din Basilona na iya fuskantar matsala wajan Samun nasarar wucewa kwata final na gasar zakarun turai kai tsaye domin matsananciyar kawo karshen nasarar lashe gasar cikin shekaru uku, musamman saboda irin rawar da kulab din Mancesta ke takawa.

Wanne irin gagarumin canji aka samu cikin watanni goma sha biyu da suka gabata ne? kulab din na mancesta dai ya sami wani sabon Koch na daban wato luis Enrique, hakan ya kara ma kulab din azama wato kasancewar Suarez da lionel Messi ga kuma Nyemar amma duk da haka rashin samin tasiri da rinjayen da dan wasan tsakar gidan Xavi Hernandez ya fara kai wani hali.

Manajan na city Pallegrini ya tabbatar cewa wannan lokacin kam tubarkalla kulab din ya sake komawa sabo katakau.

Karin karfin gwiwar da kulab din ya samu a game dan wasan wato Messi ya fara nuna alamun farinjinin da kulab din ke samu sai dai akwai bukatar su shiga hankalin su domin zasu iya fuskantar matsala idan aka kwatanta irin gamon da sukayi a shekarar da ta gabata.

please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:09 0:00
Direct link

XS
SM
MD
LG