Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

King A Ya Na Jan Hankalin Mawaka Masu Tasowa

King A, ya ce ko da ya fara waka, ya fuskanci matsaloli da dama. Ya ce soyayya ce ta sa ya fara waka. Soyayya da wata budurwar da aka hana shi ne ya sa ya fara waka.

Photo: VOA

XS
SM
MD
LG