Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kasar Jamus Tayi Waje Rod Da Kasar Kamaru


A cigaba da gasar Confederation Cup na FIFA yau Kasar Jamus da doke Kasar Kamaru da Kwallaye uku da biyu.
Da wanna sakamakon kasar Kamaru ta fice kennan da ita da kasar Australia yanzu Jamus da Chile zasu je sagayen Semi final.
Jamus ne ta fara jefa kwallo a raga kafin aje hutun rabin lokaci da aka dawo sai ta kara wasa ya zama biyu da nema sai daga bisani Kamaru ta samu jefa kwallonta daya tilo a raga ita kuwa Jamus bata yi kasa a gwiwa ba ta kara kwallo na uku .

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG