Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kaima Ka Dara


Aliyu Suwidi
Aliyu Suwidi

A shirnmu na karshen wannan makon, Dandalin voa ya sami zantawa da wani matashi mai suna Aliyu Suwidi wanda ya bamu labarin wani mai gida da almajiri, ga yadda hirar ta kasance.

Anyi wani mutum wanda matar sa ke sayar da cake kuma ita ke yin shi da kanta tare da taimakon al'majirin. tana cikin gasa cake din nan sai ta cewa al'majirin bari mu yi mai kirar love, wato gwangwanin da zata yi anfani da shi mai samfari ko alamar love.

Bayan ta kammala sai ta bar al'majirin a waje ta shiga wanka, mai gida na dawowa sai ya tambayi al'majirin nan inda matar sa take, bude bakin al'majirin nan sai yace yanzu yanzu muka gama love ta shiga wanka! Idan kaine ya zaka yi?

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG