Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kaima Ka Dara


Wani mutum da dan sa suna zaune suna shan rake, sai kawai dan ya lura uban sa har kwalla yake saboda zakin raken nan, ya kaera duban sa da kyau. Abinda kawai ya fado masa a rai shine yayi wa mahaifin nasa tambaya cikin santi..

Kawai sai yaron nan ya ce baba ina da tambaya, "wai dan Allah me yasa idan an shuka rake tsayin sa baya tabo sama?" amsar da mutumin yaba dan sa ita ce, "kai yaro wannan ai sai gwamnati".

Ga cikakkiyar hirar..Dandalinvoa.com

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG