Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kai Ma Ka Dara


A shirinmu na raha a yau ma Malam Muzzamilu Ibrahim ya dawo da wani labarin mai ban dariya na wani siririn miji da matarsa 'yar lukuta

wannan al'amari dai ya faru ne a lokacin damuna ana tafka zafi , mata da mijinta da yaransu duk suka kwanta a waje domin samun iska daga Allah

kwatsam sai hadari ya hadu sai saukar ruwa suka ji a jikinsu, firgigit matar ta tashi ta fara dibar yara tana kai wa daki

ku biyo mu domin jin yadda ta kaya tsakanin wannan miji da mata...Dandalinvoa.com

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG