Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Juventus Ta Karbo Aron Alessandro Matri


Juventus
Juventus

Kungiyar kwallon kafa ta Juventus ta karbo aron Alessandro Matri, daga kungiyar AC Milan, har zuwa karshen kakar kwallon bana.

Idon Juventus, dai na kan Pablo da Simone da kuma Matri, amma tayi nasaran samun Matri.

A yau din nan ne Matri, ya isa Juventus, baya daya amince da sharrudan karbaan sa aro, har zuwa 30, ga watan Yuli na shekarar 2015.

Matri, dai ya jefa kwallaye 29, a cikin raga a wasani 83, daga shekarar 2010 zuwa 2013.

Wannan aron yanzu da aka bada na Matri, shine na uku, a cikin shekara daya, da shekaaru 30, ya ciwon wa kasar Italiya kyaututtuka shida.

Wasani - 1'00"
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

XS
SM
MD
LG