Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Idan an Dage Zabe an Maida mu Baya


John Kerry da Janar Muhammadu Buhari
John Kerry da Janar Muhammadu Buhari

Shugabanin kamfe na jam’iyyar adawa, ta APC, na ci gaba da nuna kiran jinkirta zaben watan gobe, ka iya gurgunta demokradiya, da wahalar da ‘yan adawa, da gangan don rage masu kaifi.

Ibrahim Abdulkarim, mai kula da asusun Tarawa janar Buhari tallafin kamfe yace “ Idan suka ce a dage zabe mu ina zamuje mu samo kudi, Naira dari-dari mutane ke badawa, dasu ne muka samu muke wannan kamfe, idan aka ce mu sake komawa a kara mana lokaci ai an maida mu baya, su kuma kudin Gwamnati garesu.”

Zuwa yanzu dai jam’iyyar PDP, mai mulki bata fito ta goyi baya ko kushe wannan kiran ba.

Batun Dage Zabe -1'34"
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:34 0:00

XS
SM
MD
LG