Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

HOTUNA: An Kammala Wasan Badminton A Jihar Bauchi

An kammala wasan Badminton, wanda akai masa lakani da (Easter Feista 2018) karo na biyu a jihar Bauchi a tarayyar Najeriya, wadda kungiyar Bauchi Multipurpose Badminton Club take daukar nauyi duk shekara.

16x9 Image

Ibrahim Jarmai

Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG