Wani dan kasar Maroko mai wasan igiyar sama "Mustafa Danger" ya yi tafiya a tsakanin manyan gidajjen sama guda biyu a birnin Santiago, Chile, ranar Laraba. Matashin Danger, yana riƙe da kambun abubuwan ban’alajabi na duniya wato Guinness World Record na shekarar 2010.
Gwannin Tafiyar Igiya “Mustafa Danger” Mara Tsoron Mutuwa
Facebook Forum