Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ghana Na Shirin Raba Rana Da Kamaru A Gasar Afrika Na U-23 - Tanko

Mai horar da ‘yan wasan Ghana ‘yan kasa da shekaru 23 Ibrahim Tanko, yace ‘yan wasansa sun shirya su fafata da ‘yan Kamaru a wasan farko na zakarun Afrika ‘yan kasa da shekaru 23.

Ibrahim Tanko, Mai Horar da 'yan wasan Ghana Photo: Official website

XS
SM
MD
LG