Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Faransa 4 - 2 Kuroshiya


Olivier Giroud da Corentin Tolisso

Wannan nasarar lashe gasar ta Faransa ita ce karo na biyu shekaru 20 bayan da ta lashe kofin a 1998.

Faransa ta lashe gasar cin kofin duniya na FIFA na shekarar 2018. A karo na biyu cikin shekaru 20, Faransa ta lashe Gasar Cin Kofin Duniya. A karshe Croatia ta samu matsayi na biyu a gasar cin kofin uniya na 2018, shekaru 20 bayan da ta zo ta uku a 1998 a Faransa. Sakamakon karshe Faransa 4-2 Kuroshiya.

'Yan wasan Faransa
'Yan wasan Faransa

Paul Pogba
Paul Pogba

Kylian Mbappe
Kylian Mbappe

Didier Deschamps
Didier Deschamps

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG