Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Gaishe-Gaishen Sallah Daga Masu Sauraron Shirin A Bari Ya Huce


Ibrahim Alfa Ahmed: 'A Bari Ya Huce'
Ibrahim Alfa Ahmed: 'A Bari Ya Huce'

Masu sauraron shirin "A Bari ya Huce..." daga Najeriya, Nijar, Chadi Kamaru da wasunsu, sun aiko da gaishe-gaishensu na Sallah a cikin shirin na ranar Asabar 1 ga watan Yuli, 2017.

Masu sauraron sun aiko da gaishe-gaishen ta hanyar muryoyinsu, kamar yadda za a ji cikin wannan shirin da Ibrahim Alfa Ahmed tare da Usman Ahmad Kabara suka gabatar...

please wait

No media source currently available

0:00 0:24:00 0:00

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG