Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ga Shirin Abari Ya Huce Na Asabar, 17 Fabarairu, 2018


Ibrahim Alfa Ahmed: 'A Bari Ya Huce'

Saurari shirinmu na "A Bari Ya Huce..." na ranar Asabar, 10 Fabarairu 2018, domin jin labaran ban dariya na wannan mako, da kuma irin kade-kade da gaishe-gaishen da suka samu shiga cikin shirin.

Ibrahim Alfa Ahmed tare da Usman Ahmad Kabara suka gabatar da shirin na wannan mako. A yi sauraro lafiya....

please wait

No media source currently available

0:00 0:25:32 0:00

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG