Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Falalar Goman Karshen Watan Ramadana


Ibada a Watan Ramadana

A hirar da aka yi da Malam Muktar Umar Sharada ya bayyana falalar goman karshe na watan Ramadana.

A ci gaba da shirinmu na Ramadana, a yayin da aka kusa shiga Goman Karshe na watan Ramadana, lokacin da ake jajircewa wajen kara ibada domin riskar rahamar ubangiji, DandalinVOA ya ji ta bakin mutane kan irin shirin da su ke yi na riskar ladar wannan lokacin.

Wasu daga cikin wadanda aka zanta da su, sun ce Goman Karshe lokaci ne da ake ninka ibadu tare da dada tsare baki daga fadin abinda da bai dace ba.

A hirar da aka yi da Malam Muktar Umar Sharada ya bayyana mana falalar Goman Karshe na watan Ramadana, inda ya ce wata ne da ake so a kara kyautatawa da yawan neman tuba .

Saurari cikakken rahoton Baraka Bashir:

please wait

No media source currently available

0:00 0:07:25 0:00

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG