Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Facebook Zai Hana Matasa Rarraba Hotunan Batsa


Kamfanin Facebook, ya shirya daukar kwakkwaran mataki domin takawa matasa ‘yan kasa da shekaru ashirin da haihuwa burki wanaj rarraba bayannan da suka jibanci harkokin addini da jinsi ba tare da izinin iyaye ba.

Kanfanin zai yi amfani da bayanan duk wanda ya bude shafi mai shekaru 13 zuwa 15, domin hana su rarraba bayannan ba tare da izinin iyayen su ba.

Kamfanin zai dauki wannan mataki ne a wani bangare na yunkurin cika umurnin kare bayannan jama’a wanda gwamnatin burtaniya ta bukace shi yayi biyo bayan cece kucen da ya faru wanda aka zargi kanfanin da gazawa wajan kare bayanan masu amfani da shafi.

please wait

No media source currently available

0:00 0:00:48 0:00

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG