Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Dokar Hana Fita Na Awowi 24 a Birnin Maiduguri


Sojojin Najeriya
Sojojin Najeriya

Rundunar Sojojin Najeriya ta kafa dokar hana fitar a na awowi ashirin da hudu a Maiduguri babban birnin ta jihar Borno.

Hakan ya biyo bayan hare-haren da 'yan kungiyar Boko Haram, suka kaddamar a Maiduguri.

Mataimakin jami'in yadda labarai na rundunar Sojojin Najeriya, dake Maiduguri, Colonel Tukur Gusau ne ya sanar kamar yadda wakilin muryar Amurka, Haruna Dauda ya ruwaito.

A kasance da www.dandalinvoa.com

XS
SM
MD
LG