Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Bana Bakwai


Aliyu Suwidi
Aliyu Suwidi

A shirinmu na bana bakwai na wannan makon, dandalin voa ya sami zantawa da Aliyu Suwidi wanda ya bamu dan takaitaccen bayani akan yadda suke zantawa tsakanin junansu matasa musamman ma wadanda suka fito daga yanki ko unguwa guda.

Suwidi ya bayyana ma dandalin voa cewar duk ilimin ka ko wayau ko dabarar ka indai ba sun fada maka abin da suke magana akai ba, babu yadda bako zai gane abin da suke magana akai.

Akwai kalmar "LAZALA" wato wato mai matukar amfani ko kyau kenan. ku saurari cikakkiyar hirar a dandalinvoa.com

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG