Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Bana Bakwai


A fannin bana bakwai kuwa a yau ma muna majalisar Nuhu inda muka zanta da wasu daga cikin su

Sun fara da kalmar 'Yana taba ruwa; matasa na fadar hakan ne ga matashi mai son wanka da kwaliya idan ya shigo taro sai a ce kai wane na taba ruwa;

sai kalmar ka ci kwal wato mutum ya cika shirme ko yana kwafsawa

Babansu wane na da spark wato ba ya daukar wargi

ku biyo mu domin jin yadda ta kaya...Dandalinvoa.co.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG