Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Bana Bakwai


Bana Bakwai
Bana Bakwai

A shirinmu na bana bakwai a wannan makon mun leka majalisar Usman , inda muka ji sabbin kalmomi na matasa inda suke cewa misali idan aka ce wannan Baho ne kamar wanda ya gaza wani abun da ake tunanin zai iya kenan, misali matashi ya je wajen wata budurwa ya kuma kasa yi mata Magana.

Wani misalig kuma idan aka ce mutum ya walla, ko ya buda, toh ana nufin ya mutu

Ku biyu mu domin jin wasu sababbi ko kuma bakin kalmomi.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG