Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Babu Wani Abu Mai Wahala Wajen Kerawa Da Sarrafa Jirgin Sama


Matashin Inginiyan Jirgin Sama, Badamasi Babaji
Matashin Inginiyan Jirgin Sama, Badamasi Babaji

Badamasi Babaji, matashi dake gudanar da karatunsa a jami'ar kasar Turkiyya "University of Turkish Aeronautical Association" wanda yake karatu a fannin sannin makar kerawa da sarrafa jiragen sama.

Matashin wanda yake ganin cewar karatun sannin makamar jirage kararun ne da duk wani matashi mai hazaka zai iya yi, muddun ya ko ta maida hankali. Don haka yana ganin cewar akwai babban kalubale ga matsa musamma a wanna fannin.

Don saurarron tattaunawa sai ku biyo mu a cikin shin namu.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:49 0:00

  • 16x9 Image

    Yusuf Harande

    Yusuf Aliyu Harande, dan jaridar sashen Hausa na gidan radiyon Muryar Amurka (VOA). Dan asalin Hiliya a karamar hukumar Tambuwal, jihar Sakkwato.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG