Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Awaki Za Su Fara Gyaran Filaye


Jami’ar Richmond tana kan shirye shiryen yin amfani da garken Awaki wajen gyaran filayen jami’ar, Ita dai Jami’ar na da mazaunin dindindin a babban birnin Virginia na Richmond wacce ke da yawan makeken filin da yakai Eka 350 wanda yayi dai dai da tsayin Kilomita 1.4

Jami’ar ta fada a ranar litinin da ta gabata cewa, Awakin zasu taimaka wajen kawar da tsirran ciyawar da ke mamaye wuraren da ba’a da bukatarsu a fadin jami’ar, wannan wani yunkurine na yin amfani da hanya mai sauki ba tare da amfani da guba wajen kashe haki ba.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG