Accessibility links

Ana Samun Takin Zamani A Kan farashin Da Gwamnati Ta Alkawarta A Yankin Ku?


Yayinda faduwar damina ke cigaba da karatowa, matasa a birane da kauyuka na ci gaba da shirye shiry domin kama noma gadan gadan, amma da dama na korafin rashin samun takin zamani da gwamnatin Najeriya ta ce ta samar a fasahi mai sauki, ya lamarin yake a yankin ku? ana samun takin akan farashin da gwamnati ta alkawarta?

Muna bukatar ra’ayoyin maza da mata akan wannan tambaya, kuma za’a iya aiko mana da sakon ta murya a kafar sada zumunta ta WhatsApp mai lamba +12025775834. Kada a manta a fadi suna da kuma jiha ko gari.

Ana iya sauraren wannan shiri a duk lokacin da ake bukata a shafinmu mai adireshi www.dandalinvoa.com

XS
SM
MD
LG