Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ana Ci Gaba Da Shagulgulan Sallah Karama A Jihar Kanon Najeriya


Sallah Karama A Kano

Har yanzu ana shagulgulan bikin Sallah karama a sassan duniya, haka kuma a Kanon Najeriya inda ake tsaka da ziyarce-ziyarcen Sallah musamman, ziyartan 'yan uwa da abokan arziki, game da zuwa wasu wurare na shakatawa.

Wakiliyar Dandalin VOA, ta zanta da wasu domin karin bayani akan darussan da aka koya a watan Ramadana, ko za'a ci gaba da su ko har an mance.

A saurari cikkaken rohoton wakiliyar Dandalin VOA Baraka Bashir.

please wait

No media source currently available

0:00 0:04:37 0:00

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG