Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Yi Waje Da Golden Eaglets Ta Najeriya A Gasar Kopin Duniya Na U-17

Zakarun Najeriya kasa da shekaru 17 sun yi waje a gasar cin kopin duniya a kasar Brazil, bayan sun sha kashi da ci uku da daya a hannun Netherlands da safiyar jiya Laraba.

Golden Eaglets, 'yan wasan Nigeriya 'yan kasa da shekaru 17 Photo: CAFONLINE.COM (Courtesy Image)

Zakarun Najeriya kasa da shekaru 17 sun yi waje a gasar cin kopin duniya a kasar Brazil, bayan sun sha kashi da ci uku da daya a hannun Netherlands da safiyar jiya Laraba.

XS
SM
MD
LG