Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wani Sabon Bom ya Sake Tashi a Ya'u Sabuwar Shekara a Gombe


Boma-bomai
Boma-bomai

Da sanyin safiyar ya'u sabuwar shekara 1, ga watan Janairu shekarar 2015 wani dan kunar bakin wake ya kai hari a garin Gombe, da misalin kafe bakwai da rabin nasafiyar ya'u.

Dan kunar bakin waken dai kamar yanda rahotanin ke cewa daga dukkan alamu ya nufi wata majami'a ne dau'ra da wata hanyar jirgin kasa, a unguwar Malam Inna, a garin Gombe kamar yanda wakilin muryar Amurka, Abdulwahab Muhammad ya bayana mana.

Don karin bayani a kasance da Dandalin Voa.

XS
SM
MD
LG