Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Mai Kungiyar PAOK, Ivan Savvidis, Ya Shiga Fili Da Bindiga Don Bai Ji Dadin Abinda Alkalin Wasa Ya Hura Ba

Hukumomin kasar Girka sun dakatar da dukkan wasannin lig-lig a fadin kasar a bayan da dan kasuwa Ivan Savvidis mai kungiyar PAOK, ya shiga fili da bindiga a rataye, tare da masu gadinsa, domin bai ji dadin abinda alkalin wasa ya hura a karawar kungiyarsa da AEK Athens ba a birnin Thessaloniki, ranar lahadi.

Yi Lodin Kari..

XS
SM
MD
LG