Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Aminu Malami: Akwai Matasa Dake Aiki Karkashin Kamfanina

Aminu Muhammad Malami matashi ne mai sana’ar hannu, wanda ya inganta abinci da ake ci na yau da kullum cikin sauki da tsafta. Wanda a yanzu haka, yake kokarin samar da abinci ga 'yan gudun hijira da yara masu fama da tamowa.

Photo: VOA

XS
SM
MD
LG