Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Jaruma A'isha Dan Kano Ta Rasu


Aisha Dan Kano
Aisha Dan Kano

Labarin da muke samu da dumi-duminsa ya ce Allah yayi ma jarumar fina-finan Hausa, A'isha Dan Kano, rasuwa, dazun nan.

Wasu kafofin labarai da dama na kusa da jarumar, sun ce yau talata da la'asar din nan jarumar ta rasu a Kano.

A yanzu haka, ana can a wajen jana'izarta a Gwammaja, layin Musa UAC.

A kasance da www.dandalinvoa.com domin jin cikakken bayani nan da 'yan sa'o'i kadan.

Allah yayi mata rahama.

XS
SM
MD
LG