Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

A Bari Ya Huce Na Ranar Asabar 26, Mayu 2018


Usman Kabara

Saurari shirinmu na "A Bari Ya Huce" na ranar Asabar 26, Mayu 2018 domin jin labaran ban dariya na wannan makon da kuma irin kade kade da gaishe gaishe da suka sami shiga cikin shirin.

Usman Ahmad Kabara da Daula Saleem suka gabatar da shirin a wannan makon a yi sauraro lafiya...

please wait

No media source currently available

0:00 0:25:00 0:00

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG