Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Matasa Na Ganin Lokaci Ya YI A Fara Damawa Da Su Wajan Jan Ragamar Mulki A Najeriya Da Afirka Baki Daya Ina Ra'ayin Ku?


Matasa a birnin tarayyar Najeriya na ganin lokaci yayi da za a fara damawa da su wajan jan ragamar mulkin kasar harma da rike wasu mukamai daban daban, lamarin da ya kai ga gudanar da zanga zangar lumana da kira ga sauran kasashen dake nahiyar Afirka su rungumi wannan akida. Menene ra'ayin ku agame da wannan yunkuri da matasan suka yi?

Muna bukatar sakonnin maza da mata akan wannan tambaya, kuma za’a iya aiko mana da sakon ta murya a kafar sada zumunta ta WhatsApp mai lamba +12025775834. Kada a manta a fadi suna da kuma jiha ko gari.

Ana iya sauraren wannan shiri a duk lokacin da ake bukata a shafinmu mai adireshi www.dandalinvoa.com

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG