Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ta Yaya Za A Magance Yaudarar Da Ake Wa Matasa A Shafukan Yanar Gizo Domin Shiga Wasu Gurbatattun Kungiyoyi?


Kamar yadda muka saba fitar da tambaya guda da ta shafi matasa a kowane mako, wannan karon zamu so jin ra'ayoyin ku ne akan yadda ake yaudarar matasa ta shafukan sadarwa na yanar gizo ana sa su shiga wasu kungiyoyi marasa kyau. ta yaya za a shawo kan irin wadannan matsaloli?

Muna bukatar sakonnin maza da mata akan wannan tambaya, kuma za’a iya aiko mana da sakon ta murya a kafar sada zumunta ta WhatsApp mai lamba +12025775834. Kada a manta a fadi suna da kuma jiha ko gari.

Ana iya sauraren wannan shiri a duk lokacin da ake bukata a shafinmu mai adireshi www.dandalinvoa.com

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG