Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ana Rige-rigen Ceto Kifaye Jinsin Whale Da Suka Fi Girma A Duniya


Ana Rige-rigen Ceto Kifaye Jinsin Whale Da Suka Fi Girma A Duniya
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:40 0:00

A Indonesia mutane na kokarin mayar da manya-manyan kifayen sperm whale guda 12 wadanda suka makale a gabar tekun Tsibirin Sumatra, bayan da suka biyo igiyan ruwa sannan suka kasa komawa cikin teku saboda girmansu.

XS
SM
MD
LG