Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yaro Na Farko A Duniya Da Aka Dasawa Hannaye


Yaro Na Farko A Duniya Da Aka Dasawa Hannaye
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:48 0:00

Zion Harvey mai shekaru 10 da haihuwa ya kasance yaro na farko da aka dasawa hannaye. Shi dai ya rasa hannayensa, da kafafuwansa da kuma kodansa ne a sanadiyyar wata cuta da ya kamu da ita sa’adda yake da 2 da haihuwa. Yanzu yana ci gaba da amfani da hannayensa wajen gudanar da ayyukan yau da kullum watanni 18 da yin dashen.

XS
SM
MD
LG