Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sakamakon Wasannin Sada Zumunta Tsakanin Kasa Da Kasa


A wasannin da aka buga jiya na sada zumunci tsakanin kasa da Kasa England ta yi canjaras 2-2 da kasar Spain

Kenya ta doke Liberia 1-0

Tunisia 0-0 Mauritania Russia 1-0 Lebanon

Mozambique ta yi kunnen doki da South Africa 1-1

Malta 0-2 Iceland

Hungary 0-2 Sweden

Ukraine ta doke kasar Serbia da kwallo 2-0

Czech Republic ta yi canjaras 1-1 da Denmark

Italy 0-0 Germany

Austria 0-0 Slovakia

Northern Ireland ta sha kashi a hannun Croatia daci 3-0

France 0-0 Ivory Coast

Morocco ta duke Kasar Togo da kwallaye 2-1

  • 16x9 Image

    Bala Branco

    Bala Branco ma'aikacin jarida ne a Albarka Radio FM Bauchi dake tarayyan Najeriya wanda yake shirya wa Dandalin VOA labaran wasanni, Haifaffen Unguwar Nufawa ne dake birnin Bauchi. Mazaunin Bauchi a Najeriya.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG