Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Musayar Ra'ayoyi Akan Jarumar Kannywood Rahama Sadau


TAMBAYA: Kamar yadda ake ci gabab da cec-ce kuce dangane da korar jarumar Kannywood Rahama Sadau, wasu na ganin akwai jarumai da dama da yakamata a zartar da irin wannan hukunci akan su, mai zaku ce game lamarin baki daya?

Ana iya aiko mana da sakon amsar wannan tambaya, ko kuma duk ra'ayoyinku kan abinda suka shafi matasa ta email zuwa ga Dandalinvoa@voanews.com

Ana iya ziyartar shafinmu na WhatsApp mai lambar waya +12025775834, "Dandalin VOA Hausa Group" ta yadda zaku rika aiko mana da sakonnin muryoyinku cikin sauki.

  • 16x9 Image

    Ibrahim Jarmai

    Ibrahim Jarmai, ma’aikacin jarida (International Broadcaster Multi Media) a sashen Hausa na muryar Amurka, mai gabatar da shirye shirye a radio da talabijin, da kuma shafukan yanar gizo, dan asalin jihar Kasina.

XS
SM
MD
LG