Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Matasa Sun Gudanar Da Zanga Zanga


Matasa
Matasa

Matasa a jihar Delta, sun gudanar da wata zanga zanga na nuna fushin su game da yawan mace macen da ke faruwa a jihar.

Zanga zangar ta faru awowi kada bayan da aka gano gawar wani mutun mai matsakaicin shekaru a kogin Atakpo dake karamar hukumar Oshimili ta arewaa jihar ta Delta.

Jaridar Daily Post,ta ce bayan da matasan suka ciro gawar daga kogin sai suka ajiye a tsakiyar titin Asaba Ogwashi Uku.

Zanga zangar ya jawon tseko ga zirga zirga a garin, kakakin ‘yan Sandan jihar Celestina Kalu, ta ce ba’a bata izinin yin Magana ba.

XS
SM
MD
LG