Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Tasiri da kuma illar shafin yada zumunta na facebook da WhatsApp ga matasa


Tambaya:Mai nene tasiri da kuma illar shafin zumunta na facebook da WhatsApp a wannan zamani musamman a rayuwar matasa? Ku aiko mana ra'ayoyin ku ta murya. Kuma kada a manta a cigaba da ziyartar shafin mu na dandalinvoa.com domin samun labaran da suka shafi matasa da wassani, harkokin lafiya da zamantakewa, soyayya da kuma harkokin Ilimi da kiwon lafiya da dumi dumin su.

Ana iya aiko mana da sakon amsar wannan tambaya, ko kuma duk ra'ayoyinku kan abinda suka shafi matasa ta email zuwa ga Dandalinvoa@voanews.com

Ana iya ziyartar shafinmu na WhatsApp mai lambar waya +12025775834, "Dandalin VOA Hausa Group" ta yadda zaku rika aiko mana da sakonnin muryoyinku cikin sauki.

XS
SM
MD
LG